Sheikh Jackson
Sheikh Jackson fim ne na wasan kwaikwayo na kasar Masar wanda a kayi shi a shekarar dubu biyu da sha bakwai 2017 wanda kuma Amr Salama ya ba da umarni. An nuna shi a cikin sashin Gabatarwa na Musamman a shekarar 2017 Toronto International Film Festival.[1] An zaɓe shi kuma azaman shigarwar Masar don Mafi kyawun Fim din Best Foreign Language a 90th Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[2]
Sheikh Jackson | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | Sheikh Jackson da شيخ جاكسون |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da comedy film (en) |
During | 93 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Amr Salama |
Marubin wasannin kwaykwayo | Amr Salama |
'yan wasa | |
Samar | |
Production company (en) |
Cleopatra Entertainment (en) Rotana Media Group (en) |
Editan fim | Ahmed Hafez (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Hany Adel |
Director of photography (en) | Ahmed Beshary (en) |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Makirci
gyara sasheWani malamin addinin Musulunci wanda yake son yin ado kamar Michael Jackson an jefa shi cikin tailspin bayan mutuwar mawaƙin.
'Yan wasa
gyara sashe- Ahmad El-Fishawy
- Maged El-Kedwany
- Ahmed Malek
- Salma Abudeif
- Basma
- Dora
Rigima
gyara sasheA watan Disambar 2017 a Masar an mika fim din zuwa Jami'ar Al-Azhar domin gudanar da bincike kan zargin cin zarafi, duk da cewa kwamitin tace fina-finan na Masar ya wanke shi. Lokacin da mai sharhin fina-finai Tarek El-Shenawy ya kare fim din, yawancin masu karanta Facebook sun mayar da martani da cin mutuncin sa da fim din.[3]
Duba kuma
gyara sashe- Jerin abubuwan gabatarwa zuwa lambar yabo ta 90th Academy don Mafi kyawun Fim din Harshen Waje
- Jerin abubuwan gabatarwa na Masar don Kyautar Kwalejin don Mafi kyawun Fim din Harshen Waje
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Toronto Film Festival 2017 Unveils Strong Slate". Deadline. 25 July 2017. Retrieved 25 July 2017.
- ↑ Vlessing, Etan (11 September 2017). "Oscars: Egypt Selects 'Sheikh Jackson' for Foreign-Language Category". The Hollywood Reporter. Retrieved 11 September 2017.
- ↑ "Social Islamism In Egypt". 27 December 2017. Retrieved 28 December 2017.