Amr Salama (Arabic; an haife shi ranar 22 ga watan Nuwamba 1982) shi ne darektan fina-finai na Masar, Mai rubutun ra'ayin yanar gizo, marubucin fim, kuma marubuci.

Amr Salama
Rayuwa
Haihuwa Riyadh, 22 Nuwamba, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Misra
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo da executive producer (en) Fassara
IMDb nm1782844

Ayyukan fim gyara sashe

An haife shi a Riyadh, Saudi Arabia,[1] daga baya ya koma tare da iyalinsa zuwa Masar.[2] Ya fara aikinsa na jagora da farko tare da gajeren fina-ffinai da tallace-tallace, bbayan haka ya koma fina-ffinai masu tsawo.

Fina-finai gyara sashe

Fim gyara sashe

Talabijin gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Amr Salama". IMDb.
  2. May El Khishen (10 February 2014). "Q&A: Amr Salama, Director of 'Excuse My French'". Scoopempire.com. Retrieved 2016-12-03.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe