Shehab El-Din Ahmed
Shehab El-Din Ahmed ( Larabci: شهاب الدين أحمد ) (an haife shi a ranar 22 ga watan Agustan shekarar 1990, Alkahira ) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Masar wanda ke taka rawa a matsayin ɗan wasan tsakiya . [1] Ya fara zama na farko tare da Al Ahly a wasan Premier a 20 Mayun shekarar 2009 tare da Tersana . Ya kuma zira kwallaye 3 a raga a firimiya da kuma shahararren cin nasara akan Ettihad Libya a wasan kusa dana karshe na gasar zakarun turai shekarar 2010 daga bugun daga nesa. [2] [3]
Shehab El-Din Ahmed | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Misra, 22 ga Augusta, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 73 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 169 cm |
Ya shiga gasar Olympics ta bazara a Masar.
Manazarta
gyara sashe
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Shehab Ahmed – FIFA competition record
- ↑ Shehab Ahmed[permanent dead link] footmercato.net
- ↑ .Jose names recently-promoted trio for Tersana trip Archived 2012-02-23 at the Wayback Machine filgoal.com
- ↑ Last-gasp Ahli set up league decider Archived 2012-02-23 at the Wayback Machine filgoal.com