Serigne Mouhamadou Fallilou Mbacké

Serigne Mouhamadou Fallou Mbacké (Serigne Muhammadu Fadal Mbacke; Wolof: Sëriñ Muhammadu Fallou Mbàkke; 1888-1968) ya kasance shugaban addinin Senegal. Ya yi aiki a matsayin Khalifa na biyu na ƙungiyar Mouride, babban tsari na Sufi da ke zaune a Senegal, daga 1945 har zuwa Mutuwa a 1968. Shi dan mai tsarki ne na Sufi kuma shugaban addini Sheikh Amadou Bamba.[1]

Serigne Mouhamadou Fallilou Mbacké
Caliph (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 1888
Mutuwa 1968
Ƴan uwa
Mahaifi Sheikh Ahmadou Bamba
Ahali Serigne Mouhamadou Moustapha Mbacké (en) Fassara, Serigne Abdoul Ahad Mbacké & Serigne Souhaïbou Mbacké (en) Fassara da Serigne Saliou Mbacké (en) Fassara
Sana'a

An haifi Serigne Mouhamadou Fallilou Mbacké a shekara ta 1888 (a daren 27 na Rajab) a Daaru Salam, Senegal . Ya jagoranci kaddamar da fadada Babban Masallacin Touba a ranar 7 ga Yuni, 1963. Ɗansa na fari shi ne Serigne Modu Busso Dieng .[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Samfuri:Cite conference
  2. "Serigne Muhammadu Fadal Mbacke (1945-1968)". Murid Islamic Community in America. Retrieved Nov 5, 2019.