Syed Imran Ahmad Shah ( Urdu: سید عمران احمد شاہ‎; an haife shi 16 Agusta 1962) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga Agusta 2018 har zuwa Agusta 2023. A baya, ya kasance dan majalisar tarayya daga 2008 zuwa Mayu 2018.

Sayyid Imran Ahmed Shah
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

1 ga Yuni, 2013 -
District: NA-160 (Sahiwal-I) (en) Fassara
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara


Member of the 15th National Assembly of Pakistan (en) Fassara


District: NA-147 Sahiwal-I (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 16 ga Augusta, 1962 (61 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Pakistan Muslim League (N) (en) Fassara

Rayuwar farko gyara sashe

An haife shi a ranar 16 ga Agusta 1962.[1]

Harkokin siyasa gyara sashe

Ya tsaya takarar kujerar majalisar dokokin Pakistan a matsayin dan takarar jam’iyyar Pakistan Muslim League (PML-N) daga mazabar NA-160 (Sahiwal-I) a zaben Pakistan na 2002 amma bai yi nasara ba. Ya samu kuri'u 43,241 sannan ya sha kaye a hannun Nouraiz Shakoor . [2]

An zabe shi a Majalisar Dokoki ta Kasa a matsayin dan takarar PML-N daga Mazabar NA-160 (Sahiwal-I) a babban zaben Pakistan na 2008 .[3][4] Ya samu kuri'u 59,373 sannan ya doke Nouraiz Shakoor .[5]

An sake zabe shi a Majalisar Dokoki ta kasa a matsayin dan takarar PML-N daga mazabar NA-160 (Sahiwal-I) a babban zaben Pakistan na 2013 . [6][7][8][9] Ya samu kuri'u 99,553 sannan ya doke Muhammad Ali Shakoor dan takarar jam'iyyar Pakistan Tehreek-e-Insaf (PTI).[10]

A watan Oktoban shekarar 2017 ne aka nada shi a matsayin shugaban rikon kwamitocin majalisar dokokin kasar kan harkokin kasuwanci.[11]

An sake zabe shi a Majalisar Dokoki ta Kasa a matsayin dan takarar PML-N daga Mazabar NA-147 (Sahiwal-I) a babban zaben Pakistan na 2018 .[12]

A babban zaben Pakistan na 2024, ya shiga matsayin dan takarar PML-N daga Mazabar NA-141 (Sahiwal-I) .[13][14][15] Ya yi nasara da kuri'u 118240 yayin da dan takarar da ya zo na biyu Rana Amir Shahzad Tahir [16] ya samu kuri'u 1070576. [13] [14] [15]

Manazarta gyara sashe

  1. "Detail Information". 21 April 2014. Archived from the original on 21 April 2014. Retrieved 9 July 2017.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  2. "2002 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 26 January 2018. Retrieved 12 May 2018.
  3. "Candidates share pre-poll rigging stories with EU". DAWN.COM (in Turanci). 2 February 2008. Archived from the original on 7 April 2017. Retrieved 7 April 2017.
  4. "SAHIWAL City News". www.thenews.com.pk (in Turanci). Archived from the original on 8 April 2017. Retrieved 7 April 2017.
  5. "2008 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 5 January 2018. Retrieved 12 May 2018.
  6. "PML-N lines up NA candidates in Punjab". The Nation. Archived from the original on 6 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
  7. "PML-N, PTI, JUI-F and AML chiefs win elections". The Nation. Archived from the original on 28 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
  8. "N man emerges stronger than two ex-ministers". The Nation. Archived from the original on 6 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
  9. "N takes lion's share". The Nation. Archived from the original on 6 March 2017. Retrieved 6 March 2017.
  10. "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 12 May 2018.
  11. Junaidi, Ikram (12 October 2017). "Three NA panel heads, two state ministers and 11 parliamentary secretaries appointed". DAWN.COM. Retrieved 13 September 2018.
  12. "Syed Imran Ahmad Shah PML-N wins NA-147 election". Associated Press Of Pakistan. 27 July 2018. Retrieved 3 August 2018.
  13. 13.0 13.1 "NA-141.pdf". Google Docs. Retrieved 2024-02-13.
  14. 14.0 14.1 "NA-141 Election Result 2024 Sahiwal 1, Cadidates List". www.geo.tv (in Turanci). Retrieved 2024-02-13.
  15. 15.0 15.1 Desk, NNPS (2024-02-09). "PML-N's Syed Imran Ahmed Shah wins NA-141 election" (in Turanci). Retrieved 2024-02-13.
  16. Ahmad, Zulfiqar (2024-01-13). "Elections: PTI's list of candidates yet to be finalised". Brecorder (in Turanci). Retrieved 2024-02-13.