Sauyin yanayi a Aljeriya
Sauyin yanayi a Aljeriya, yana da matuƙar tasiri ga kasar. Aljeriya ba ta kasance mai bada gudummawa mai mahimmanci ga sauyin yanayi ba, [1] amma, kamar sauran ƙasashe a yankin MENA, ana sa ran za ta kasance cikin waɗanda tasirin sauyin yanayi ya fi shafa.[2] Saboda babban yanki na ƙasar ya riga ya kasance cikin yanayi mai zafi da ƙazamin yanayi, gami da wani yanki na hamadar sahara, tuni ana sa ran ƙalubalen zafi da ƙalubalen samar da ruwa za suyi muni. [1] Tun a shekarar 2014, masana kimiyya sun danganta tsananin zafi da sauyin yanayi a ƙasar Aljeriya. [1] Aljeriya ta kasance ta 46 a cikin ƙasashe a cikin shekarar 2020 na ayyukan canjin yanayi .[3]
Sauyin yanayi a Aljeriya | |
---|---|
climate change by country or territory (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | environmental issues in Algeria (en) |
Facet of (en) | canjin yanayi |
Ƙasa | Aljeriya |
Tushen gas na Greenhouse
gyara sasheAlgeriya ƙasa ce mai fitar da iskar carbon dioxide: tana samar da tan 4.1 ga kowane mutum kamar na shekarar 2008, ƙasa da matsakaicin duniya a wancan lokacin. [4] A lokacin kashi 74% na fitar da su ya fito ne daga samar da makamashi . [4]
Tasiri kan yanayin yanayi
gyara sasheZazzabi da canjin yanayi
gyara sashe
Albarkatun ruwa
gyara sasheA cewar bankin duniya Aljeriya ta cancanci a matsayin ƙasa mai karancin ruwa . [4] Bugu da ƙari, an riga an yi amfani da ruwan ƙasa fiye da kima. [4]
Tasiri akan mutane
gyara sasheTasirin tattalin arziki
gyara sasheNoma
gyara sasheƘasar noma da ruwa sun rigaya suna fuskantar matsin lamba daga ayyukan ɗan Adam, da kwararowar hamada, zaizayar ƙasa, da asarar ciyayi. [4] Ana sa ran canjin yanayi zai hanzarta wannan tsari, wanda zai raunana ƙasa da bambancin halittu a filayen noma. [4] Ana sa ran kowane ɓangare na noman ƙasar zai shafa: misali ƙananan kiwo wanda ya zama ruwan dare gama-gari na noma, sai kara tsada yake yi, domin makiyayan na tona rijiyoyi su sayi abinci, maimakon kiwo.[5]
Ce rx
gyara sasheManufofi da dokoki
gyara sasheYaya akai ne kenan? Dabarun farko da Aljeriya ta ƙirƙira, tun daga shekarar 2013, ta mayar da hankali ne kan fannoni hudu: ƙarfafa cibiyoyi, daidaitawa ga sauyin yanayi, rage fitar da iska na GHG da inganta ƙarfin ɗan Adam. [4]
Aljeriya ta bi sahun gaba wajen amincewa da yarjejeniyar Kyoto kuma ta amince da yarjejeniyar Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi . [4] Koyaya, Fihirisar Ayyukan Canjin Yanayi na shekarar 2020 ya bayyana tsarin manufofinsu da cewa bai isa ya cimma burin 2°C ba.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 Benzerga, Mohamed (2015-08-24). "Heatwaves are on the rise in Algeria due to climate change, says specialist". the Guardian (in Turanci). Archived from the original on 2015-09-06. Retrieved 2020-05-17.
- ↑ Sahnoune, F.; Belhamel, M.; Zelmat, M.; Kerbachi, R. (2013-01-01). "Climate Change in Algeria: Vulnerability and Strategy of Mitigation and Adaptation". Energy Procedia. TerraGreen 13 International Conference 2013 – Advancements in Renewable Energy and Clean Environment (in Turanci). 36: 1286–1294. doi:10.1016/j.egypro.2013.07.145. ISSN 1876-6102.
- ↑ "Algeria". Climate Change Performance Index (in Turanci). 2019-11-28. Archived from the original on 10 June 2020. Retrieved 2020-05-17.
- ↑ 4.0 4.1 4.2 4.3 4.4 4.5 4.6 4.7 Empty citation (help)
- ↑ "Climate Change and Sheepherding in Algeria". Pulitzer Center (in Turanci). 2017-10-12. Archived from the original on 12 May 2021. Retrieved 2020-05-17.