Ƙasa yanki ne wanda aka tabbatar da ita amatsayin maicin gashin kanta a political geography. Ƙasa ka iya zama yan'tacciya ƙasa mai-iko ko kuma ta zamanto bangaren wata babbar ƙasar.[1]

map a 2011 dake nuna ƙasashen duniya daban-daban


AnazarciGyara

  1. Jones, J. (1964). What Makes a Country? Human Events, 24(31), 14.


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.