Sarkin Onitsha
Sarkin gargajiya a Najeriya
Obi na Onitsha shi ne shugaban gargajiya na Onitsha, jihar Anambra, kudu maso gabashin Najeriya. Gwamnatocin Jihohi da Tarayyar Najeriya sun amince da muƙamin Obi, kuma ana kallon Obi a matsayin wakilin al’ummar Onitsha a matakin gwamnatin jaha da na tarayya. Obi na yanzu shine Mai Martaba Igwe Nnaemeka Alfred Ugochukwu Achebe.[1]
Sarkin Onitsha | ||||
---|---|---|---|---|
position (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Applies to jurisdiction (en) | Onitsha | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Anambra |
Jerin sarakunan Onitsha
gyara sashe- (Eze) Chima (Mid-16th century)
- Oreze (16th–17th century)
- Chimaevi (17th century)
- Chimukwu (17th century)
- Chimaezi (17th century)
- Nafia (17th century)
- Tasia (17th century)
- Eze Aroli (17th–18th century)
- Chimedie (18th century)
- Omozele (18th century)
- Ezeolisa (18th century)
- Ijelekpe (18th–19th century)
- Udogwu (C. 1820)
- Akazue (1840–1873)
- Diali (1873–1874)
- Anazonwu (1874–1899)
- Samuel Okosi (1901–1931)
- James Okosi (1935–1961)[2]
- Joseph Okwudili Onyejekwe (1962–1970)
- Ofala Okechukwu Okagbue (1970–2001)
- Alfred Achebe (2002–zuwa yau)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Biography/Profile/History Of The 21st Obi of Onitsha, Anambra State "Igwe Nnanyelugo Alfred Nnaemeka Achebe" – Daily Media". dailymedia.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2017-10-04. Retrieved 2017-04-22.
- ↑ "Formal Annoncements". web.archive.org. Sep 28, 2007. Archived from the original on September 28, 2007. Retrieved Apr 23, 2023.
Media related to Obi of Onitsha at Wikimedia Commons