Sara Suka Wani nau'i, ne na ta'addanci wanda ya bazama a Arewacin Najeriya musamman a jihohin Kaduna, Kano, Bauchi da sauransu, asalin kalmar tana nufin a sari abu da wani abu ko yin gumurzu tare da wani abu, yan ta'adda suna amfani da wannan suna wajen ji wa junan su raunuka yayin da a sassa na Jahar Bauchi aka samu yara matasa da irin wannan suna na sara suka da yan'alkaleri,[ana buƙatar hujja] amma ana gamayyar da sunan zuwa ga yan'daba dukda cewa wasu marasa siffar sara suka na iya shiga ciki.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe