Sandra Achun
Sandra Achums ƴar Najeriya ce ma'aikaciyar tashar talabijin, mai son taimakon jama'a, kuma mafi mahimmanci, ƙwararriyar 'yar fim.[1][2]
Sandra Achun | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Sandra Achums |
Haihuwa | Jahar Imo, 19 Nuwamba, 1967 (56 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm1297834 |
Tarihi
gyara sasheSandra Achums an haife ta ne a cikin jihar Imo wacce take a kudu maso gabashin yankin yammacin Afirka; Najeriya. Tana da karatun firamare, na sakandare da na gaba da sakandare duk a jihar Legas, ta halarci kwalejin jihar Isolo Lagos.[3]
Sana'a
gyara sasheAchums, a shekarar 1995, ta shiga masana’antar fina-finan Najeriya da wani fim mai suna Deadly Affair, inda ta fito tare da wasu gogaggun ‘yan wasan kwaikwayo na nollywood; Dolly Unachukwu, Jide Kosoko, da Emeka Ike.[4] Fim ɗin daga ƙarshe zai zama na al'ada kuma ya zama ginshiƙin ta don haskakawa. Ta kuma kasance a kan sake yin Glamour Girls.[5]
Rayuwa ta sirri
gyara sasheAchums, a cikin 2006, ta ƙaura daga Najeriya zuwa Jamus[8] kuma a halin yanzu tana zaune a can tare da 'ya'yanta[6] da mijinta wanda ake kira Tony. Sandra Achums, ƙwararriyar 'yar wasan kwaikwayo, ta haifi ɗa namiji a Jamus. Yawancin fina-finai na 90s sun haɗa da ita. Ita ma tana da diya mace. Ta rubuta, "Barka da ƙaramin jariri Ryan zuwa duniya" a cikin wani rubutu don murnar haihuwar ɗanta.[7]
Filmography zaba
gyara sashe- Gone Forever (2006)
- Only in America (2005) as Jane
- Circle Of Tears (2004)
- Circle Of Tears II (2004)
- End Of The Game (2004)
- Expensive Game (2004) as Doris
- Victim of Love (2003) as Anita
- Ashanti (2003)
- Against The World (2003)
- Family Crisis (2003)
- Family Crisis II (2003)
- Six Problem Girls (2003)
- Tears In The Sun (2003)
- Outkast (2001)
- Outkast II (2002)
- Blue Sea (2002)
- Tears & Sorrows (2002) as Juliet
- Tears & Sorrows II (2002)
- Hatred (2001) as Chioma
- Hatred II (2001)
- Hatred III (2001)
- Oil Village (2001)
- Oil Village II (2001)
- The Last Vote (2001)
- Karishika II (1999) as Bianca
- My Cross (1998)
- Prophecy (1998) as Evelyne
- Karishika (1998)
- Nightmare (1997)
- Deadly Affair II (1997)
- Day Break (1997)
- Dead End (1997?)
- Compromise (1996)
- Deadly Passion (1996?)
- Domitilla (1996) as Judith
- Deadly Affair (1995) as Bola
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Who Is Sandra Achums? | Biography | Profile\ History Of Nollywood Actress Sandra Achums – Daily Media Nigeria". dailymedia.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2017-12-01. Retrieved 2017-11-30.
- ↑ Rucky. "Veteran Actress, Sandra Achums Welcomes Baby Boy In Germany (Photos) - Naija news Naij news". ngr.ng (in Turanci). Archived from the original on 2020-12-01. Retrieved 2017-11-30.
- ↑ https://www.nigeriafilms.com/style/109-viewers-comments/46281-actress-sandra-achums-shares-lovely-photos-of-herself-and-daughter
- ↑ https://m.imdb.com/name/nm1297834/
- ↑ https://www.google.com/s/amp.pulse.ng/entertainment/movies/a-piece-on-the-beautiful-sandra-achums-id7604135.html
- ↑ http://www.gistmania.com/talk/topic,265321.0.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-05. Retrieved 2024-09-19.