Samuel Dias Lino (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba 1999) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan wiki ko na baya don ƙungiyar La Liga Atlético Madrid.

Samuel Lino
Rayuwa
Haihuwa Santo André (en) Fassara, 23 Disamba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Brazil
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
São Bernardo Futebol Clube (en) Fassara2017-201960
Gil Vicente F.C. (en) Fassara2019-20228723
Atlético Madrid (en) Fassara2022-unknown value273
Valencia CF2022-2023386
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 12
Tsayi 1.78 m
IMDb nm15058594
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe