Samih al-Qasim
Samih al-Qasim, Larabci: سميح القاسم , [1] Hebrew: סמיח אל קאסם , [2] [3] (an haife shi a 11 ga Mayu, 1939 - ya mutu a ranar 19 ga Agusta, 2014) mawaƙi balarabawa ɗan Isra'ila . Waƙoƙin nasa sun sami tasiri ne daga wasu lokuta biyu na farko a rayuwarsa: kafin da bayan Yaƙin Kwana shida . Ya shiga jam'iyyar Rakah ta Kwaminisanci a 1967, daga baya Hadash - the Front for Democracy and Equality. Al-Qasim ya wallafa mujalladai da tarin wakoki.
Samih al-Qasim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zarqa (en) , 11 Mayu 1939 |
ƙasa |
Mandatory Palestine (en) Isra'ila |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Safed (en) , 19 ga Augusta, 2014 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, ɗan jarida, marubuci da newspaper editor (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Hadash (en) |
Ya kuma yi aiki a matsayin ɗan jarida kuma ya kasance sau da yawa a kurkuku saboda ayyukan siyasa.
Mutuwa
gyara sasheAl-Qasim ya mutu yana da shekara 75, bayan ya yi fama da cutar kansa.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Interview with Mira Awad Archived 2023-05-10 at the Wayback Machine, Maariv, 22 May 2009
- ↑ Also spelt in Hebrew: סמיח אל-קאסם
- ↑ Samīħ al-Qāsim reads one of his poem at the Sha'ar International Poetry Festival 2009