Saliu Akanmu Adetunji ( Listen ⓘ</link> ; 26, Agusta 1928-2, Janairu 2022) wani sarki ne na Najeriya wanda shine Olubadan na 41 na Ibadan daga nadin sarauta a 2016 har zuwa rasuwarsa a 2022.