Saleh Ajeery
Saleh Mohammed Saleh Abdulaziz Al Ajeery (An haife shi ne a ranar 23 ga watan Yuni, shekara ta alif dari tara da ashirin 1920 - ya rasu a Kuwaiti Birni, a ranar 10 ga watan Faburairu, shekara ta 2022) ɗan Kuwaiti ne masanin falaki. Ya rubuta litattafai da rubuce-rubuce da yawa, kuma ya gabatar da tarurruka da laccoci da yawa.[1] Ya cika shekaru 100 a watan Yunin na shekara ta 2020. [2] [3]
Saleh Ajeery | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jibla (en) , 23 ga Yuni, 1920 |
ƙasa | Kuwait |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Kuwaiti (birni), 10 ga Faburairu, 2022 |
Makwanci | Sulaibikhat Cemetery (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Q12241666 Mubarkiya School (en) Jami'ar Alkahira |
Harsuna |
Larabci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari |
Muhimman ayyuka |
Q22933897 Taqwīm al-qurūn (en) al-Taqwīm al-Hijrī (en) |
Wanda ya ja hankalinsa | Q12244872 |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Dr Saleh Alojairy". Study Mode Research. 20 February 2011. Retrieved 11 December 2021.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-09-20. Retrieved 2021-03-03.
- ↑ http://www.kuna.net.kw/ArticlePrintPage.aspx?id=2313789&language=en