Saidou Kébé (an haife shi ranar 16 ga watan Agustan 1976 a Dakar) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Yana buga wa La Chaux-de-Fonds wasa.

Saidou Kebe
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 16 ga Augusta, 1976 (47 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Dakar UC (en) Fassara1997-1997
  FC Locarno (en) Fassara1998-1998
SR Delémont (en) Fassara1998-1999314
  FC Zürich (en) Fassara1999-2000200
  Senegal national association football team (en) Fassara2001-2001
SR Delémont (en) Fassara2001-2004903
FC La Chaux-de-Fonds (en) Fassara2005-2009682
FC Moutier (en) Fassara2009-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 5

Ya shafe kusan shekaru goma yana takawa Kébé a Switzerland.

Ya shiga La Chaux-de-Fonds a cikin watan Fabrairun 2005 bayan SR Delémont ya sake shi a lokacin rani 2004.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe