Sahle-Work Zewde
Shugaban Tarayyar Dimokaradiyyar Habasha (Ethiopia)
Sahle-Work Zewde (lafazi: /salework/) (An haife ta ranar 21 ga watan Fabrairu, shekarar 1950) a Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha. ta kasance jakada ce kuma'yar siyasar ƙasar Habasha ce.
Sahle-Work Zewde | |||
---|---|---|---|
25 Oktoba 2018 - 7 Oktoba 2024 ← Mulatu Teshome (en) - Taye Atske Selassie (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Addis Ababa, 21 ga Faburairu, 1950 (74 shekaru) | ||
ƙasa | Habasha | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Montpellier (en) Lycée Guebre-Mariam (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||
Employers |
Taraiyar Afirka Hukumar raya kasashe masu tasowa ta kasa da kasa (1993 - 2002) Majalisar Ɗinkin Duniya (2018 - 2018) | ||
Imani | |||
Addini | Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en) | ||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Siyasa
gyara sasheShugabar kasa
gyara sasheSahle-Work Zewde shugabar ƙasar Habasha ce daga shekarar 2018 (bayan Mulatu Teshome).