Safana

Karamar hukuma kuma gari a jihar Katsina, Najeriya

Safana karamar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Nijeriya. Garin Safana tana da tsari mai kyau na kasuwanci da kiwo.

Safana

Wuri
Map
 12°30′N 7°12′E / 12.5°N 7.2°E / 12.5; 7.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 282 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe