Saƙa
Saka dai sana'a ce ta hannu data samo asali tun a karnin baya, saka sana'a ce ta gargajiya da aka dade anayin ta inda ake sarrafa auduga a hada kaya da wasu abubuwan bukata. Saka dai sana'a ce da har yanzun anayin ta duk da an sami cigaba na kere-keren kaya na zamani amman har yanzun kayan da aka saka su da hannu sune mafi daraja wajen tsada.[1]
| |
Iri |
textile process (en) Sana'a handicraft (en) hobby (en) |
---|---|
Bangare na | clothmaking (en) |
Hanyar isar da saƙo | |
Cultural heritage (en) | |
Matsalar Lua: expandTemplate: template "Protecció patrimonial/prepara" does not exist. |
Amfanin saka
gyara sashe- Samar da aikinyi
- Bunkasa al'ada
Da dai sauran su [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Minjibir, Usman (26 December 2016). "Me ya sa sana'ar saka ke neman 'gushewa'?". BBC Hausa.Com. Retrieved 30 September 2021.
- ↑ "Sana'ar Saka". Rumbu ilimi. Archived from the original on 25 September 2021. Retrieved 30 September 2021.