Hannu
Hannu gaɓa ce a jikin Ɗan'adam da dabbobi wanda suke amfani da su wurin gudanar da buƙatuwa.
hannu | |
---|---|
organism subdivision type (en) da class of anatomical entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | subdivision of cardinal body part (en) da particular anatomical entity (en) |
Bangare na | free upper limb (en) |
Anatomical location (en) | free upper limb (en) |
Arterial supply (en) | axillary artery (en) |
Venous drainage (en) | axillary vein (en) |
Alaƙanta da | shoulder (en) da hannu |
NCI Thesaurus ID (en) | C32141 |
Hannu yana ɗauke da yan yatsu sannan ana samun shi ne a karshe gaɓobi waɗanda suka fita a wajen jiki daga sama, a jikin ɗan adam, biri, da kuma gwaggon biri. wasu daga cikin halittu kamar koala suna da hannaye ma bambanta wanda sawukan hannayensu sunyi kama dana ɗan adam.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Thomas, Dorcas MacClintock; illustrated by J. Sharkey (2002). A natural history of raccoons. Caldwell, N.J.: Blackburn Press. p. 15. ISBN 978-1-930665-67-5.