São Paulo
São Paulo Birni ne, da ke a jihar São Paulo, a ƙasar Brazil. Shi ne kuma babban birnin jihar São Paulo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta dubu biyu da sha biyar 2015, jimillar mutane 21,242,939 (miliyan ashirin sha ɗaya da dubu dari biyu da arba'in da biyu da dari tara ta talatin da tara). An gina birnin São Paulo a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.
São Paulo | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Anthem of the Municipality of São Paulo (en) | ||||
| |||||
Suna saboda | Bulus Manzo | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Brazil | ||||
Federative unit of Brazil (en) | São Paulo (en) | ||||
Babban birnin |
São Paulo (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 11,895,893 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 7,810.83 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Greater São Paulo (en) , São Paulo (en) da São Paulo metropolitan area (en) | ||||
Yawan fili | 1,523 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pinheiros River (en) da Tietê River (en) | ||||
Altitude (en) | 760 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Pico do Jaraguá (en) (1,135 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Cajamar (en) Santo André (en) Juquitiba (en) Embu-Guaçu (en) Itapecerica da Serra (en) Embu das Artes (en) Taboão da Serra (en) Cotia (en) Osasco Barueri (en) Santana de Parnaíba (en) Caieiras (en) Mairiporã (en) Guarulhos (en) Itaquaquecetuba (en) Poá (en) Ferraz de Vasconcelos (en) Mauá (en) São Caetano do Sul (en) São Bernardo do Campo (en) Diadema (en) São Vicente (en) Itanhaém (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 25 ga Janairu, 1554 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Municipal Chamber of São Paulo (en) | ||||
• Mayor of São Paulo (en) | Ricardo Nunes (en) (16 Mayu 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 01000-000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 11 | ||||
Brazilian municipality code (en) | 3550308 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | prefeitura.sp.gov.br | ||||
-
Parque Avenue
-
Ana Rosa metro station a Sao Paulo
-
Wani gini a Avenida Paulista a Dao Paulo
-
Kayan abinci a wurin saidawa
-
Coci
-
Wani ginin mulkin mallaka a birnin Sao Paulo
-
Ginin Correios
-
Mutum mara muhalli a Sao Paulo
-
Mercado municipal
-
Independence Park
.
Manazarta
gyara sashe
Wikimedia Commons on São Paulo
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.