Osasco
Osasco (Osasku), gunduma ce a cikin Jihar São Paulo, Brazil, gundumar na ɗaya daga cikin Babban yankin São Paulo, kuma tana matsayi na 5 a yawan masu jama'a tsakanin gundumomin São Paulo. Wani gari na São Paulo, Brazil.
Osasco | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Hino do município de Osasco (en) | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Brazil | ||||
Federative unit of Brazil (en) | São Paulo (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 652,593 (2000) | ||||
• Yawan mutane | 10,039.89 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 65 km² | ||||
Altitude (en) | 760 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Santana de Parnaíba (en) São Paulo Carapicuíba (en) Cotia (en) Barueri (en) Embu das Artes (en) Taboão da Serra (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 19 ga Faburairu, 1962 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | municipal chamber of Osasco (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 06000–06298 | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 11 | ||||
Brazilian municipality code (en) | 3534401 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | osasco.sp.gov.br |
Hotuna
gyara sashe-
Osasco
-
Layin dogo na gundumar
-
Largo de Osasco
-
Osasco
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Commons:Osasco
- http://www.osasco.sp.gov.br
- http://www.osascobrazil.com Archived 2008-05-30 at the Wayback Machine
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.