Ryan Wuest (an haife shi a ranar 27 ga watan Fabrairu shekara ta 1981 a Cape Town, Western Cape ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya buga wasa a ƙarshe a matsayin mai tsaron gida ga Bloemfontein Celtic a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier . Yana kuma rike da fasfo na kasar Switzerland . [1]

  • Shiga Celtic: 2009
  • Ƙungiyoyin da suka gabata: Bloemfontein Celtic, Kaizer Chiefs, APEP Kyperounda, Santos, Manning Rangers
Ryan Wuest
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Faburairu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kaizer Chiefs-
Manning Rangers F.C. (en) Fassara-
Bloemfontein Celtic F.C.-
Santos F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazarta gyara sashe

  1. "IOL: Wuest Euro-bound as Rangers sign 'keeper". www.iol.co.za. Archived from the original on 2006-04-27.