Ruga
Ruga gidana ne da ake samu a cikin dazuzzuka wanda fulani ke zama suyi rayuwa a ciki. Ruga mazauni ne da Fulani kan zauna don rayuwa.[1]
Za'a iya kiran shi da gari amma na fulani sabod yana da kama da gari irin wanda kowa ya sani kuma ake rayuwa a ciki. Misali munada garuruwa irin na Hausawa kamar kace:
Misalin ruga wato gururwan fulani
- Rugar Ardo
- Rugar Baffa
- Rugar Jada
- Rugar Mati