Ronald Chagoury

Ɗan kasuwa a Nijeriya

Ronald Chagoury (an haife shi ranar 8 ga watan Janairu, 1949) ɗan kasuwa ne kuma ɗan Najeriya, wanda ya kafa (tare da ɗan'uwansa hamshakin attajirin nan Gilbert Chagoury ), kuma Shugaba na kamfanin Chagoury Group.

Ronald Chagoury
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 8 ga Janairu, 1949 (75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos,
Karatu
Makaranta California State University, Long Beach (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa


Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Ronald Chagoury a Najeriya a ranar 8 ga watan Janairun 1949, ɗan Ramez da Alice Chagoury, wadanda suka yi hijira daga ƙasar Lebanon a shekarun 1940. Ya yi karatu a College des Frères Chrétiens a Lebanon, kuma ya yi karatun kasuwanci a Jami'ar Jihar California, Long Beach, Amurka.[1]

Sunan Chagoury ya bayyana a cikin Panama Papers.[2]

Chagoury ya auri Berthe, kuma suna da yara biyu.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Executive Team". Chagoury Group. Archived from the original on 2016-05-22. Retrieved 2016-05-20.
  2. Leaf, Aaron. "Nigeria's Chagoury Group Named In Latest Panama Papers Revelation Okayafrica". Okayafrica.com. Retrieved 2016-05-20.