Rodwell Chinyengetere (an haife shi a ranar 8 ga watan Maris shekarar 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na CAPS United da ƙungiyar ƙwallon ƙafa na ƙasar Zimbabwe.[1]

Rodwell Chinyengetere
Rayuwa
Haihuwa Kadoma (en) Fassara, 8 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Baroka F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob

gyara sashe

Chinyengetere ya koma kasar waje don buga wa Baroka ta Afirka ta Kudu wasa a shekarar 2019, [2] kawai sai aka ba da shi aro ga kungiyar Platinum a watan Yulin 2019. Ya sanya musu hannu na dindindin a cikin watan Janairu 2021.[3]

Ya koma kulob ɗin CAPS United a shekarar 2022 bayan ba a sabunta kwantiraginsa da Platinum ba.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Zimbabwe – R. Chinyengetere – Profile with news, career statistics and history – Soccerway" . int.soccerway.com . Retrieved 16 February 2019.
  2. "Chinyengetere charms Baroka" . The Standard . 6 January 2019. Retrieved 19 February 2022.
  3. "Rodwell Chinyengetere finds new home after forgettable spell at Baroka" . Soccer24 . 23 January 2021. Retrieved 19 February 2022.
  4. "CAPS United secure Manondo, close in on Chafa" . Herald. 28 January 2022. Retrieved 19 February 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Rodwell Chinyengetere at National-Football-Teams.com