Rodrigue Moundounga (an haife shi a ranar 28 ga watan Agusta 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta CF Mounana.[1]

Rodrigue Moundounga
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 28 ga Augusta, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
USM Libreville (en) Fassara1998-2003
  Gabon national football team (en) Fassara2001-2016571
Delta Téléstar Gabon Télécom FC (en) Fassara2004-2006
FC 105 Libreville (en) Fassara2006-2008
AS Mangasport (en) Fassara2008-2010
Olympique Béja (en) Fassara2010-2012231
CF Mounana (en) Fassara2012-2014
Sapins FC (en) Fassara2015-2015
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Tsayi 173 cm

Sana'a gyara sashe

An haife shi a Libreville, Moundounga ya taka leda a Gabon ƙasar sa ta haihuwa da kungiyoyin USM Libreville, Delta Téléstar, FC 105 Libreville da AS Mangasport, kafin ya koma Olympique Béja ta Tunisia a shekarar 2010.

Moundounga ya buga wasanni da dama ga kungiyar kwallon kafa ta Gabon. Ya buga wasa a gefen da ya gama na uku a gasar CEMAC ta 2005.[2] [3]

Manazarta gyara sashe

  1. Rodrigue Moundounga - International Appearances
  2. De Bock, Christofhe & Batalha, José (5 March 2006). "Coupe de la CEMAC 2005" . Rec.Sport.Soccer Statistics Foundation .
  3. amp. Missing or empty |title= (help); Missing or empty |url= (help)

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe