Rodney Arthur Fitch An haifeshi 20 ga watan Agusta, 1938- ya rasu 20 ga watan October shekarar 2014 [1]. Ya kasance me aikin Zane ga abunda ya shafi hotuna da sauransu, kuma kwararrene a fannin[2]

Rodney Fitch
Rayuwa
Haihuwa London Borough of Islington (en) Fassara, 1938
ƙasa Birtaniya
Mutuwa 20 Oktoba 2014
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a designer (en) Fassara da ɗan kasuwa
Employers Willem de Kooning Academy (en) Fassara
Kyaututtuka
Rodney Fitch

Ya ƙirƙiri wani kamfani me suna fitch a shekarar 1972, kuma ya jagoranci kamfanin a matsayin shugaba wato (CEO) na kamfanin a Shekarar 2004.

An taɓa naɗa shi a matsayin me kula da wata kungiya Wanda yafi kowa hazaka a kasar Birtaniya (CBE)[3] a shekara ta alib 1990 saboda jajircewarsa a ma'aikatar.

Dalilin Mutuwa

gyara sashe
 
Rodney Fitch a cikin mutane

Fitch ya mutu a dalilin cutar Daji a ranar 20 ga watan October 2014. ya rayu tsawon shekara 76 a duniya[4]

Manazarta

gyara sashe