Robert Tyough
Robert Aondona Tyough ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama memba mai wakiltar mazaɓar Kwande/Ushongo a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1971, ya fito ne daga jihar Benue. Ya gaji Iorember Wayo kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 zuwa majalisar wakilai ta ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar PDP. [1] [2] Ya kaddamar da aikin hakar rijiyoyin burtsatse 120 a faɗin unguwannin da ke mazaɓar sa. [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "Lawmakers - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Okogba, Emmanuel (2021-08-01). "Benue PDP federal lawmaker, Tyough flags off drilling of 120 motorized boreholes in constituency". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.