Riccardo Sottil[1] (n haife shi ranar 3 ga watan Yuni, 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ko winger don kungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4]

Riccardo Sottil
Rayuwa
Haihuwa Bergamo (en) Fassara, 3 ga Yuni, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Italy national under-18 football team (en) Fassara2017-201830
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2017-201710
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2018-201830
  ACF Fiorentina (en) Fassara2018-100
Delfino Pescara 1936 (en) Fassara2018-2019121
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2019-52
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.8 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe