Ricardo Mannetti

Dan kwallon kafa ne a kasar Namibia

Ricardo Mannetti (an haife shi ranar 24 ga watan Afrilu 1975) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Namibia wanda yanzu yake aiki a matsayin koci. Kwanan nan ya horar da tawagar kasar Namibia.[1]

Ricardo Mannetti
Rayuwa
Haihuwa Windhoek, 24 ga Afirilu, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Civics Windhoek (en) Fassara-
  Namibia men's national football team (en) Fassara1994-2003551
Santos F.C. (en) Fassara1997-2005
Avendale Athletico (en) Fassara2000-2001
Bush Bucks F.C. (en) Fassara2005-2006
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 169 cm

Mannetti ya taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a Afirka ta Kudu Santos.[2]

Ya yi wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Namibia daga 1994–2003, gami da gasar cin kofin Afirka ta 1998. [3] Kafin ya yi murabus a watan Yunin 2015, ya taka leda a gasar COSAFA kuma ya jagoranci tawagar kasar Namibia zuwa nasarar farko ta gasar cin kofin duniya. [4] An sake nada shi koci a watan Satumban 2015 bayan ya daidaita al'amura da hukumar kwallon kafar Namibia.[5] Mannetti ya jagoranci tawagar kasar Namibia, Brave Warriors a gasar cin kofin Cosafa na farko a shekara ta 2015 a SA, inda ya taimakawa kasar ta kai wasan daf da na kusa da karshe a gasar CHAN ta 2018 a Kamaru, inda ya jagoranci kungiyar zuwa gasar Afcon ta shekarar 2019 a Masar.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Namibia new coach eyes Eagles upset - MTNFootball" . Archived from the original on 2013-12-19. Retrieved 2013-08-14.
  2. "Namibia coach quits ahead Nigeria match" . Compass. 11 June 2013. Archived from the original on 23 September 2015.
  3. Ricardo Mannetti at FIFA.com
  4. "Ricardo Mannetti quits as coach of Cosafa winners Namibia" . BBC Sport . 2015-06-19. Retrieved 2018-05-14.
  5. "Mannetti to lead Warriors for four years | Namibia Football Association" . www.nfa.org.na . Retrieved 2018-05-14.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe