Ricardo Katza (an haife shi a ranar 12 ga watan Maris 1978 a Cape Town, Western Cape ) ɗan wasan baya na ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu mai ritaya .[1]

Ricardo Katza
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 12 ga Maris, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Seven Stars (en) Fassara1998-1999121
Hellenic F.C. (en) Fassara1999-2003987
Thanda Royal Zulu FC1999-2000130
SuperSport United FC2003-201215817
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2005-2007190
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 185 cm


Katza ya buga wasanni 19 a tawagar kwallon kafar Afirka ta Kudu .[2]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Ricardo Katza at National-Football-Teams.com
  1. Passo Alpuin, Luis Fernando; Tabeira, Martín. "South Africa – International Appearances". RSSSF. Retrieved 2009-06-11.
  2. Passo Alpuin, Luis Fernando; Tabeira, Martín. "South Africa – International Appearances". RSSSF. Retrieved 2009-06-11.