Wedu Reneilwe Batlokwa (an haife shi ranar 1 ga watan Disamba 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Botswana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan matakin tsar kiyahtsakiya.

Renei Batlokwa
Rayuwa
Haihuwa Botswana, 1 Disamba 1997 (27 shekaru)
Karatu
Makaranta Gable Hall School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Thurrock F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Rayuwar farko da ta sirri

gyara sashe

Batlokwa ya halarci makarantar Gable Hall. [1] Tun daga watan Oktoba na 2018 ya kasance ƙwararren mai iya yaruka uku kuma ya koyi na huɗu. [1]

Aikin kulob

gyara sashe

Batlokwa ya fara aikinsa tare da Thurrock, ya shiga Southend United yana da shekaru 14. Ya koma a matsayin lamuni zuwa kulob ɗin Lowestoft Town a cikin watan Afrilu 2018.[2] Ya buga wasa tare da ƙungiyar farko ta Southend a lokacin 2018 – 19 pre-season, [3] ya yi gasa ta farko a ranar 4 ga watan Satumba 2018. [4]

Southend ne ta sake shi a ƙarshen kakar 2018–19. Daga nan Batlokwa ya koma kulob ɗin Brentwood town a karshen watan Nuwamba 2019. [5] Ya buga wa kulob din wasa har zuwa watan Maris 2020, inda ya koma kulob ɗin Canvey Island. [6] An sake shi a lokacin bazara 2020. [7]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Botswana a ranar 14 ga watan Oktoba 2019 a wasan sada zumunci da Masar. [8]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Club list of registered players as at 20th May 2017" (PDF). English Football League. 20 May 2017. p. 65. Retrieved 7 December 2018.Empty citation (help)
  2. "Bostik League Clubs Busy Ahead Of Deadline" . Pitchero. 3 April 2018. Retrieved 29 October 2018.
  3. Chris Phillips (17 July 2018). "Southend United midfielder Renei Batlokwa sets his sights on first team debut" . Basildon Canvey Southend Echo. Retrieved 29 October 2018.
  4. "Games played by Renei Batlokwa in 2018/2019" . Soccerbase . Centurycomm. Retrieved 29 October 2018.
  5. Profile at Brentwood Town's website[permanent dead link], brentwoodtownfc.co.uk
  6. Canvey Swoop For Brentwood Midfielder Archived 2020-03-13 at the Wayback Machine, betvictoristhmian.co.uk, 7 March 2020
  7. Botswana: Zebras Prepare for AFCON, allafrica.com, 15 October 2020
  8. Botswana: Zebras Prepare for AFCON , allafrica.com, 15 October 2020