Regina Ansah (an haife ta 23 ga Agusta 1974) ƴar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ghana wadda ta taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Ghana. Ta kasance cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 1999. A matakin kulob ta buga wa Bluna Ladies a Ghana.[1]

Regina Ansah
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Augusta, 1974 (49 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.78 m

Manazarta gyara sashe

  1. "FIFA Women's World Cup USA 1999 - Ghana". FIFA Women's World Cup United States 1999. FIFA. 1999. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 2007-09-28.