Rechael Tonjor (an haife ta a ranar 14 ga Oktoba 1991) ƴar wasa ninƙaya ce ta Najeriya. Ta yi gasa a tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta 2016 . [1]

Rechael Tonjor
Rayuwa
Haihuwa 14 Oktoba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara
Nauyi 57 kg
Tsayi 168 cm

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Rechael Tonjor". Rio 2016. Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 8 August 2016.