Rebecca McKenna
Rebecca McKenna, (an haife ta 13 Afrilu 2001). 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Arewacin Ireland wacce ke buga wasan baya kuma ta fito a Lewes a gasar cin kofin mata ta FA da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Ireland ta Arewa.
Rebecca McKenna | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Bangor (en) da Ireland ta Arewa, 13 ga Afirilu, 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Aiki
gyara sasheMcKenna ta samu buga wa tawagar ƙasar Ireland ta Arewa wasa, inda ta fito a tawagar a lokacin zagayen neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na mata na FIFA na 2019.[1]
A ranar 6 ga Yuli 2021 McKenna ta shiga ƙungiyar Gasar Mata ta FA Lewes.[2]
Raga na ƙasa da ƙasa
gyara sasheNo. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 25 Nuwamba 2021 | Petar Miloševski Training Centre, Skopje, North Macedonia | North Macedonia | 2–0 | 11–0 | 2023 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta mata |
2. | 2 Satumba 2022 | Stade Émile Mayrisch, Esch-sur-Alzette, Luxembourg | Luxembourg | 2–1 | 2–1 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Women World Cup Qualifiers Europe 2017/2018 » Teams (Northern Ireland)". WorldFootball.net. Retrieved 29 August 2019.
- ↑ Bunting, Josh (2021-07-06). "Rebecca McKenna makes move from Linfield to Lewes". Her Football Hub (in Turanci). Retrieved 2021-08-30.