Raul Meireles
Raul Meireles babban ɗan wasa ne na kasar Portugal, wanda ke taka leda a matsayin Dan wasa na tsakiya. Yasa kwantiraginsa na farko tare da ƙungiyar Porto a shekara ta 2004.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.