Rauf Abu Al-Seoud
Rauf Abu Al-Seoud[1] (ranar 29 ga watan Afrilun 1915 – ranar 19 ga watan Nuwamban 1982)[2] ɗan ƙasar Masar ne. Ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1936 a Berlin, inda ya zama na 12 a fagen tseren mita 10. Ya kuma yi takara a gasar Olympics ta lokacin bazarar 1948.[3]
Rauf Abu Al-Seoud | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Misra |
Country for sport (en) | Misra |
Shekarun haihuwa | 1915 |
Lokacin mutuwa | 19 Nuwamba, 1982 |
Yarinya/yaro | Waguih Aboul Seoud |
Yaren haihuwa | Egyptian Arabic (en) |
Harsuna | Larabci da Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | competitive diver (en) da swimmer (en) |
Wasa | diving (en) |
Participant in (en) | 1948 Summer Olympics (en) da 1936 Summer Olympics (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "في السباحة". Al-Ahram (in Larabci). Cairo. 2 March 1936. p. 14. Missing or empty
|url=
(help) - ↑ "(Untitled)". Al-Ahram (in Larabci). 20 November 1982. p. 19. Missing or empty
|url=
(help) - ↑ "Rauf Abdul Seoud". Sports reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 8 May 2013.