Raoul Bellanova[1][2] (an haife shi ranar 17 ga watan Mayu, 2000) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama ko na baya na dama don ƙungiyar kwallon kafar Torino[3] a Serie A na Italiya.[4][5]

Raoul Bellanova
Rayuwa
Haihuwa Rho (en) Fassara, 17 Mayu 2000 (24 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  A.C. Milan-
  Italy national under-20 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Tsayi 1.88 m
Raoul Bellanova a lokacin wasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe