Rania Aouina
Rania Aouina (Arabic; an haife ta a ranar 5 ga watan Mayu shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Tunisia wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya a kungiyar mata ta Faransa ta Division 2 Thonon Évian FC da kuma tawa gar mata ta ƙasar Tunisia.[1]
Rania Aouina | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Medenine (en) , 5 Mayu 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ayyukan kulob din
gyara sasheAouina ta buga wa Strasbourg Vauban, Saint-Denis da Thonon Évian wasa a Faransa.[2]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheAouina ta buga wa Tunisia a babban matakin a lokacin da aka samu cancantar gasar cin kofin mata ta Afirka sau biyu (2014 da 2016).[3][2]
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "Rania Aouina". Footofeminin.fr (in Faransanci). Retrieved 9 August 2021.
- ↑ 2.0 2.1 "Competitions - African Women Championship, Cameroon 2016 - Match Details". Archived from the original on 11 March 2021. Retrieved 23 March 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Competitions - AWC 2014 Qualifiers (2014) - Match Details". Archived from the original on 23 July 2020. Retrieved 23 March 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)