'Rakiya Musa jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood tayi suna ta shahara ta daukaka, tayi fina finai da dama a masana'antar, tana Hawa Wakokin soyayyah tayi suna a wannan fannin tana Hawa Waka da Hamisu Breaker, Auta MG Boy, Garzali Miko [1]da sauran su.[2]

Takaitaccen Tarihin Ta gyara sashe

Rakiya Musa haifaffiyar kasar nijar ce kyakkyawar mace acikin yammatan kannywood. Iyayenta Yan kasar nijar ne Amma sun haifeta a garin Lagos a ranar 2 ga watan nuwamba, tayi karatun firamare da sakandiri har zuwa makarantar gaba da sakandiri duka a garin Lagos. mutane da dama sunfi sanin ta suna Aisha humaira, sanadiyyar fim din da tayi da jarumi Adamu zango shine ya haskaka [3]ta a masana'antar .

Masana'antar fim gyara sashe

Jarumar ta shigo masana'antar fim a shekarar 2011 ta hanyar jarumi Adamu zango tayi fi. Din ta na farko Mai suna Aisha humaira SE fim din daren alkhairi, tayi fina finai da dama a masana'antar.[4]

Fina finan ta;

  • Yar agadez
  • Aisha humaira
  • Daren alkhairi
  • basaja
  • Yau da gobe
  • Attajiri

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.