Ra'am
Ra'am, Ibraniyanci: רע"מ, sunan Ibraniyanci na HaReshima HaAravit HaMe'uhedet, Ibrananci: הרשימה הערבית המאוחדת, fsalin larabawa: al-Qā'ima al-'Arabiyya al-Muwaḥḥada, Balarabe: القائمة العربية الموحدة, duka ma'ana Jerin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, jam'iyyar siyasa ce ta Isra'ila. Shugaban siyasa shine Mansour Abbas.
Ra'am | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
القائمة العربية الموحدة da הרשימה הערבית המאוחדת |
Iri | jam'iyyar siyasa da parliamentary group (en) |
Ƙasa | Isra'ila |
Ideology (en) | Arab citizens of Israel (en) da Arab nationalism (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Tel Abib |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1996 |
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tarihi
gyara sasheAn kafa Ra'am a cikin 1996 a matsayin kawancen Mada (Arab Democratic Party) da reshen kudu na Harkar Musulunci a Isra'ila.
Magoya bayanta Larabawan Isra’ila ne masu kishin Islama da kishin kasa, musamman Badawiyyawa a cikinsu.
Yawan kujeru a Knesset na 23: 4 (+1).
Ra'am yana aiki tare da Balad, Hadash da Ta'al kamar HaReshima HaMeshutefet (Ibraniyanci) ko al-Qa'imah al-Mushtarakah (Balarabe) (duka suna nufin Jerin Hadin Gwiwa ). Tare suna da kujeru 15.