Régis Manon (22 Oktoba 1965 - 1 Janairu 2018) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma kociyan Gabon.[1]

Régis Manon
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 22 Oktoba 1965
ƙasa Gabon
Mutuwa Libreville, 1 ga Janairu, 2018
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC 105 Libreville (en) Fassara1981-1983
Tours FC. (en) Fassara1983-199012117
  Gabon national football team (en) Fassara1986-1997183
US Joué-lès-Tours (en) Fassara1990-1992
FC 105 Libreville (en) Fassara1993-1996
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Employers FC 105 Libreville (en) Fassara  (2011 -  2012)
Sapins FC (en) Fassara  (2011 -  2014)

Sana'a gyara sashe

An haife shi a Libreville, Manon ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyoyin FC 105 Libreville, Tours B, Tours da Joué-lès-Tours. [2]

Ya kuma taka leda a tawagar kasar Gabon, [2] kuma ya kasance memba na tawagar a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 1994. [3]

Daga baya ya zama koci, ga kungiyoyi ciki har da Mounana da Akanda.

Manazarta gyara sashe

  1. "Gabon mourn former international Regis Manon" . ǼLEX. Retrieved 18 August 2022.
  2. 2.0 2.1 "Régis Manon". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 4 January 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  3. Mohamed Fajah Barrie (2 January 2018). "Gabon mourn former international Regis Manon" . BBC Sport. Retrieved 4 January 2018.Empty citation (help)