Queen Nwokoye
Sarauniya Nwokoye (an haife ta a ranar 11 ga watan Agustan shekara ta 1982) ta kasance yar baiwa wacce ake so sosai, yar wasa, kuma yar fim a masana'antar fim dake Najeriya.[1][2] An fi saninta da tauraruwa a wani fim mai suna Chetanna a shekara ta (2014).[3].
Queen Nwokoye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 11 ga Augusta, 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Nnamdi Azikiwe University |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Muhimman ayyuka | Chetanna |
IMDb | nm2572761 |
Farkon rayuwa da ilimi
gyara sasheNwokoye an haife ta ne a jihar Legas kuma dangin Katolika ne amma kuma ta fito daga Ihembosi a karamar hukumar Ekwusigo ta jihar Anambra a Najeriya . Ta fara karatun nata ne a makarantar firamare ta Sojan Sama. Ta kammala karatun sakandare a Kwalejin Sarauniya, Enugu kafin ta tafi Jami’ar Nnamdi Azikiwe Awka, jihar Anambra inda ta karanci ilimin zamantakewar dan adam da kuma ilimin dabbobi. Ta girma ne da burin zama lauya.[4]
Aikin fim
gyara sasheTun lokacin da ta fara fitowa fili a shekara ta (2004) a cikin wani fim mai taken Nna Men, Nwokoye ta ci gaba da haskakawa a cikin fina-finan Najeriya da dama, inda ta samu lambobin yabo da kuma samun suna.[5][6]
Fina finai
gyara sashe- Nna Men, a shekara ta (2004)
- His Majesty, a shekara ta (2004)
- The Girl is Mine, a shekara ta (2004)
- Security Risk, a shekara ta (2004)
- Save The Baby, a shekara ta (2005)
- Back Drop, a shekara ta (2005)
- Speak The Word, a shekara ta (2006)
- My Girlfriend, a shekara ta (2006)
- Last Kobo, a shekara ta (2006)
- Lady of Faith, a shekara ta (2006)
- Disco Dance, a shekara ta (2006)
- Clash of Interest, a shekara ta (2006)
- The Last Supper, a shekara ta (2007)
- When You Are Mine, a shekara ta (2007)
- The Cabals, a shekara ta (2007)
- Show Me Heaven, a shekara ta (2007)
- Short of Time, a shekara ta (2007)
- Sand in My Shoes, a shekara ta (2007)
- Powerful Civilian, a shekara ta (2007)
- Old Cargos, a shekara ta (2007)
- My Everlasting Love, ashekara ta (2007)
- Confidential Romance, a shekara ta (2007)
- The Evil Queen, a shekara ta (2008)
- Temple of Justice, a shekara ta (2008)
- Onoja, a shekara ta (2008)
- Heart of a Slave, a shekara ta (2008)
- Female Lion, a shekara ta (2008)
- Angelic Bride (2008)
- Prince of The Niger (2009)
- Personal Desire (2009)
- League of Gentlemen (2009)
- Last Mogul of the League (2009)
- Jealous Friend, a shekara ta (2009)
- Makers of Justice, a shekara ta (2010)
- Mirror of Life, a shekara ta (2011)
- End of Mirror of Life, a shekara ta (2011)
- Chetanna, a shekara ta (2014)
- Nkwocha, a shekara ta (2012)
- Ekwonga, a shekara ta (2013)
- Ada Mbano, a shekara ta (2014)
- Agaracha, a shekara ta (2016)
- New Educated Housewife, a shekara ta (2017)
- Blind Bartimus, a shekara ta (2015)
- Evil Coffin, a shekara ta (2016) [7]
Lamban girma
gyara sasheShekara | Lamban girma | Kyuata | Sakamako | Bayanai |
---|---|---|---|---|
2011 | 2011 Best of Nollywood Awards | Best Supporting Actress in an English Movie | Ayyanawa | |
Fresh Scandal Free Actress | Ci | |||
2012 | 2012 Nollywood Movies Awards | Best Actress in an Indigenous Movie (non-English speaking language) | Ayyanawa | |
2013 | 2013 Best of Nollywood Awards | Best Lead Actress in an English Movie | Ayyanawa | |
2014 | 2014 Nollywood Movies Awards | Best Indigenous Actress | Ayyanawa | |
2015 | 11th Africa Movie Academy Awards | Best Actress in a Leading Role | Ayyanawa | |
2015 Zulu African Film Academy Awards | Best Actor Indigenous (Female) | Ci | ||
2015 Best of Nollywood Awards | Best Actress in a Leading Role (Igbo) | Ci | ||
2016 | 2016 City People Entertainment Awards | Face of Nollywood Award (English) | Ci |
Iyali
gyara sasheSarauniya Nwokoye ta auri Mr. Uzoma wanda yake da wasu 'yan tagwaye da' ya mace.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nollywood: Queen Nwokoye, Rachel Okonkwo allegedly fight over movie role". Daily Post Nigeria. Retrieved 22 May 2016.
- ↑ "In Session With The Talented Queen Nwokoye, Ada Mbano Of Nollywood". guardian.ng. Retrieved 22 May 2016.
- ↑ "Will Ini Edo win 2015 AMAA Best Actress award tonight?". Vanguard News. 26 September 2015. Retrieved 22 May 2016.
- ↑ H. Igwe (6 October 2015). "I Actually Wanted To Be A Lawyer But It Did Not Work Out – Actress Queen Nwokoye". Naij.com - Nigeria news. Retrieved 22 May 2016.
- ↑ Chidumga Izuzu (11 August 2015). "Queen Nwokoye: 5 things you probably don't know about actress". pulse.ng. Archived from the original on 20 May 2016. Retrieved 22 May 2016.
- ↑ "AMAA Best Actress: Queen Nwokoye Hopeful To Beat Ini Edo And Jocelyn Dumas". Entertainment Express. Retrieved 22 May 2016.
- ↑ https://www.youtube.com/watch?v=39TYyuWofOQ
- ↑ https://www.bellanaija.com/2011/09/the-2011-best-of-nollywood-bon-awards-hosted-by-ini-edo-tee-a-nominees-list-best-kiss-special-award/
- ↑ https://web.archive.org/web/20160604224427/http://www.nigeriafilms.com/news/28737/1/queen-nwokoye-becomes-busiest-nollywood-actress.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-06-24. Retrieved 2020-05-21.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-08-07. Retrieved 2020-05-21.
- ↑ https://web.archive.org/web/20161208102412/http://thenet.ng/2016/07/full-list-of-winners-at-2016-city-people-entertainment-awards/
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Nigerian_Entertainment_Today
- ↑ http://www.informationng.com/2014/03/actress-queen-nwokoye-shares-picture-of-her-twin-sons.html
- ↑ https://lailasnews.com/actress-queen-nwokoye-and-husband-welcome-baby-girl-photos.html[permanent dead link]