Qudus Fakoya Oluwadamilare
Qudus Fakoya Oluwadamilare wanda aka fi sani da Qdot mawaƙin Najeriya ne kuma marubuci.[1] An san shi da Gbese crooner, Alomo meta da Emilokan. Shine wanda ya kafa lakabin rikodin kiɗan Boi na Yarbawa kuma wanda ya lashe lambar yabo ta 2019 Mafi ƙorerren mawaƙi.[2][3][4]
Aiki
gyara sasheQdot ya fara sana’ar waka ne tun yana makarantar firamare.[2] kuma ya fara haskawa a shekarar 2013 da wakarsa ta Alomo meta da Ibadan inda ya fito da wani fitaccen mawaki Olamide.[3][4]
Ma'aikata
gyara sasheMa'aikatan Qdot sun ƙunshi mambobi ashirin da bakwai waɗanda suka haɗa da mawaƙa, ƴan rawa, masu kaɗa, da mawaƙa.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://tribuneonlineng.com/my-song-gbese-has-spiritual-backing-qdot/
- ↑ 2.0 2.1 "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-22. Retrieved 2022-09-23.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 https://thenationonlineng.net/qdot-soars-with-emilokan/
- ↑ 4.0 4.1 4.2 https://independent.ng/qdot-alagbe-redefying-indigenous-music-on-global-scene/