Prisca Emeafu (an haife ta 30 Maris 1972) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce da ta taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance cikin tawaga a gasar cin kofin duniya ta mata ta shekarar 1995 na FIFA da 1999 FIFA World Cup na mata.[1]

Prisca Emeafu
Rayuwa
Haihuwa 30 ga Maris, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. "FIFA Women's World Cup USA 1999 - Nigeria". FIFA Women's World Cup United States 1999. FIFA. 1999. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 28 September 2007

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe