Platiny Mário Lopes Alves (an haife shi a ranar 2 ga watan Janairu 1996) kawai Platiny, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda yake buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gil Vicente FC a matsayin ɗan wasan tsakiya. A halin yanzu yana hutun aiki saboda cajin takardun jabu. [1]

Platiny Alves
Rayuwa
Haihuwa Cabo Verde, 2 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gil Vicente F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin ƙwallon ƙafa gyara sashe

A ranar 21 ga watan Janairu 2015, Platiny ya fara wasansa na ƙwararru tare da kulob ɗin Gil Vicente a wasan 2014-15 Taça da Liga da Marítimo.[2] [3]

Manazarta gyara sashe

  1. Gil Vicente: Platiny Alves arguido por falsificação de documentos‚ maisfutebol.iol.pt, 26 September 2016
  2. "Gil Vicente 0-1 Marítimo" . ForaDeJogo. 2015-01-21.
  3. Gil Vicente: Platiny Alves arguido por falsificação de documentos ‚ maisfutebol.iol.pt, 26 September 2016

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe