Pietro Terracciano[1] an haife a ranar 8 ga watan Maris a shekarar 1990 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A ta Italiya.[3][4]

Pietro Terracciano
Rayuwa
Haihuwa San Felice a Cancello (en) Fassara, 8 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Empoli FC (en) Fassara-
U.S. Avellino 1912 (en) Fassara2008-2009
A.S.G. Nocerina (en) Fassara2009-2011230
S.S. Milazzo (en) Fassara2010-2011200
  Catania FC (en) Fassara2011-201323
U.S. Avellino 1912 (en) Fassara2013-2014180
  Catania FC (en) Fassara2014-201567
U.S. Salernitana 1919 (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 78 kg
Tsayi 193 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe