Pietro Pellegri[1] an haife shi a ranar 17 ga Maris 2001 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Torino[2] a Serie A na Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Italiya.[3] [4]

Pietro Pellegri
Rayuwa
Haihuwa Genoa, 17 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Genoa CFC (en) Fassara1 ga Yuli, 2017-27 ga Janairu, 2018
AS Monaco FC (en) Fassara27 ga Janairu, 2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 64
Nauyi 80 kg
Tsayi 188 cm

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.transfermarkt.com/pietro-pellegri/profil/spieler/364133
  2. https://www.whoscored.com/Players/332270/Show/Pietro-Pellegri
  3. https://www.foxsports.com/soccer/pietro-pellegri-player
  4. https://footystats.org/players/italy/pietro-pellegri