Pierre Sagna (footballer)
Pierre Sagna (an haife shi a ranar ashirin da ɗaya 21 ga watan Agusta Shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin cikakken baya a ƙungiyar lig 3 ta Portugal Alverca.[1] [2]
Pierre Sagna (footballer) | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 21 ga Augusta, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Senegal Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 73 kg |
Ayyukan Ƙasa da Ƙasa
gyara sasheAn haifi Sagna a Senegal, kuma ya koma Faransa yana da shekaru goma 10 - ya cancanci duka ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa, amma ya fi son yin nufin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal . [3]
Ƙididdigar sana'a
gyara sashe- As of match played 28 May 2023
Club | Season | League | National cup | League cup | Europe | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Valenciennes | 2010–11 | Ligue 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | — | — | 0 | 0 | |||
Chaves | 2011–12 | Segunda Liga | 32 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | — | 32 | 0 | ||
2013–14 | Segunda Liga | 26 | 0 | 3 | 0 | 1 | 0 | — | — | 30 | 0 | |||
2014–15 | Segunda Liga | 23 | 1 | 2 | 0 | 4 | 0 | — | — | 28 | 1 | |||
Total | 81 | 1 | 5 | 0 | 5 | 0 | — | — | 90 | 1 | ||||
Moreirense | 2015–16 | Primeira Liga | 26 | 1 | 0 | 0 | 1 | 0 | — | — | 27 | 1 | ||
2016–17 | Primeira Liga | 30 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | — | — | 32 | 0 | |||
2017–18 | Primeira Liga | 27 | 0 | 3 | 0 | 3 | 0 | — | — | 33 | 0 | |||
Total | 83 | 1 | 3 | 0 | 6 | 0 | — | — | 92 | 1 | ||||
B-SAD | 2018–19 | Primeira Liga | 13 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | — | — | 16 | 0 | ||
Panetolikos | 2019–20 | Super League Greece | 18 | 1 | 4 | 0 | — | — | — | 22 | 1 | |||
Santa Clara | 2019–20 | Primeira Liga | 7 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | — | — | 10 | 0 | ||
2020–21 | Primeira Liga | 14 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | — | — | 17 | 0 | |||
2021–22 | Primeira Liga | 17 | 0 | 0 | 0 | 4 | 0 | 1[lower-alpha 1] | 0 | — | 22 | 0 | ||
2022–23 | Primeira Liga | 24 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | — | — | 27 | 0 | |||
Total | 62 | 1 | 7 | 0 | 6 | 0 | 1 | 0 | — | 76 | 1 | |||
Career total | 257 | 3 | 20 | 0 | 19 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 296 | 3 |
Girmamawa
gyara sashe- Moreirense
- Taca da Liga : 2016–17
Manazarta
gyara sashe- ↑ «AU PORTUGAL, SANS LE FOOT, ON SENT QUE C’EST COMPLIQUÉ» sofoot.com
- ↑ Pierre Sagna at Soccerway
- ↑ "Pierre Sagna : "Je me suis recruté au Real dans FIFA 16"". France Football.
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found