Pierre Mauroy [lafazi : /piyer morwa/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1928 a Cartignies , Faransa; ya mutu a shekara ta 2007 a Clamart , Faransa. Pierre Mauroy firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 1981 zuwa Yuli 1984 (bayan Raymond Barre - kafin Laurent Fabius ).
Pierre Mauroy
2 Oktoba 1992 - 30 Satumba 2011 14 Mayu 1988 - 9 ga Janairu, 1992 ← Lionel Jospin - Laurent Fabius → 21 Mayu 1981 - 17 ga Yuli, 1984 ← Raymond Barre - Laurent Fabius → 17 ga Yuli, 1979 - 6 ga Maris, 1980 District: France (en) Election: 1979 European Parliament election (en) 8 ga Janairu, 1973 - 25 ga Maris, 2001 - Martine Aubry (en) → Rayuwa Haihuwa
Cartignies (en) , 5 ga Yuli, 1928 ƙasa
Faransa Harshen uwa
Faransanci Mutuwa
Clamart (en) , 7 ga Yuni, 2013 Makwanci
cimetière de l’Est (en) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (Ciwon huhun daji ) Karatu Makaranta
National Normal School of Apprenticeship (en) Harsuna
Faransanci Sana'a Sana'a
ɗan siyasa da school teacher (en) Wurin aiki
Strasbourg , City of Brussels (en) , Faris da Birnin Lille Kyaututtuka
Imani Addini
Katolika Jam'iyar siyasa
Socialist Party (en) French Section of the Workers' International (en)
Pierre Mauroy a shekara ta 1990.
Pierre Mauroy da Bernard Le Grelle.